Iina farin cikin sanar da cewa Kari Lake ce za ta zamo daraktar Muryar Amurka mai zuwa,” ya bayyana a cikin wata sanarwa.
Kada kararrawar wata alama ce dake nuni da budewa ko rufe hada-hadar yini a babbar kasuwar hannayen jari ta duniya, kuma ana ...
Shugaban kasar Hungary yace Jakadun Tarayar Turai sun amince da kakabawa Rasha sabon takunkumi saboda yakin da Rasha take yi ...
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda ...
Tashin farashi ko tsadar naman miya, na neman maida fatar sa wacce aka fi sani da Ganda ko kpomo a wasu harsuna, maye gurbin nama a wasu gidaje, da kuma wuraren sayar da abinci. Fatima Saleh Ladan na ...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi karin haske a kan cewa babu sabon nau'in kwayar cutar korona samfurin XEC, da aka gano a ...
A mazabu da dama, jami’an zabe sun fara tattara sakamako, yayin da jama’a ke taruwa domin ganin yadda ake gudanar da kidayar ...
Dubban magoya bayan babbar jam’iyyar adawa ta NDC ne suka hallara a filin wasa na Zurak da ke unguwar Madina, a Accra babban ...
A karon farko a yakin basasar da aka dade ana gwabzawa a kasar, a yanzu gwamnati tana da iko ne kadai da manyan larduna uku ...
Har yanzu muna kan batun zaben na Ghana inda Hukumar zabe kasar ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryenta da suka hada da raba kuri’un zabe a fadin kasar. Hamza Adam ya tattauna da Sheriff Issah Abdul ...
The code has been copied to your clipboard.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na 2, ya bayyana rudanin da masarautar ta tsinci kanta a ciki sakamakon kawanyar da jami’an ...